text
stringlengths 18
125
| clean_label
stringclasses 5
values | clean_label_id
int64 0
4
| noisy_label
stringclasses 5
values | noisy_label_id
int64 0
4
|
---|---|---|---|---|
Atiku Abubakar Ya Kada Kuri'arsa A Jimeta A Jihar Adamawa | Politics | 3 | Politics | 3 |
Kimanin mata dubu hamsin da biyar suke mutuwa a shekara lokacin haihuwa a Najeriya | Health | 2 | World | 0 |
Afghanistan: Masu Fashin Baki Sun Nuna Shakku Kan Yiwuwar Kulla Yarjejeniya | World | 0 | World | 0 |
Gwamnatin Kaduna Ta Gindaya Sharuddan Jinyar El-Zakzaky | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
An Fara Yi Wa Jami’an Tsaron Najeriya Binciken Kwakwalwa | Nigeria | 1 | World | 0 |
Amurka ta saka Koriya ta Arewa cikin kasashen dake taimakawa ta'addanci | World | 0 | Nigeria | 1 |
Sinadarin Vitamin C Na Cikin Dillalen Kashe Tarin Fuka | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Ana kara samun yara dauke da cutar shan inna a Najeriya | Health | 2 | Health | 2 |
Mai Yiwuwa Shugaban ISIS Na Da Rai | World | 0 | Africa | 4 |
An Bullo da Wani Shiri na Talafawa Mata Masu Juna Biyu a Jihar Bauchi | Health | 2 | World | 0 |
Kamfanin Pfizer Ya Fara Biyan Diyya A Kano | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Gwamnatin Tarayya taci alwashin shawo kan yaduwar zazzabin lassa | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Hukumar Zaben Nigeria Ta Kara Wa'adin Yin Rajista Zuwa Karshen Wata | Politics | 3 | Politics | 3 |
Kisan Wani Matashi ya Janyo Takaddama da 'Yan Kwastam a Nijer | Africa | 4 | World | 0 |
Masanan Lafiya Sun Shawarci ‘Yan Nigeriya Su Yi gwajin Ciwon Suga Lokaci Lokaci | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Hira da Dr. Sambo Sadiku Kan Raguwar Mutuwar Kananan Yara a Nijar Kashi na Daya | Health | 2 | Africa | 4 |
Gwamna Rotimi Amaechi Zai Gana Da Bill Gates | Health | 2 | Politics | 3 |
Matsalar Sufuri a Babban Birnin Tarayya Abuja | Nigeria | 1 | World | 0 |
An Kai Hari A Wata Makarantar Mata A Jihar Zamfara | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Buhari Ya Bayyana Makudan Kudaden Da Ake Sacewa Kasashen Afirka | Africa | 4 | Nigeria | 1 |
Gobe Lahadi za a fara taron yaki da cutar kanjamau na kasa da kasa a birnin Washinton | Health | 2 | Health | 2 |
Ganduje Na Neman Ja'afar Ya Biya Shi Diyyar Biliyan 3 | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Kotu Ta Amince INEC Ta Ba Atiku Damar Duba Takardun Zabe | Politics | 3 | Politics | 3 |
Nijar: An Kammala Taron Tsoffin Shugabannin Afirka | Africa | 4 | Africa | 4 |
VOA Ta Kaddamar da Sabon Bidiyo Akan Illar Ta’addancin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya | World | 0 | Nigeria | 1 |
Sai An Tashi Tsaye Wajen Yakar Ta'addanci A Kasashen Afrika | Africa | 4 | World | 0 |
Rikicin Tiv-Jukun Na Damu Na – Buhari | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Mata Masu Zaman Kan Su A Abuja Sun Zargi 'Yan Sanda Da Yi Mu Su Fyade | Nigeria | 1 | World | 0 |
Yar Najeriya Na 'Daya Daga Cikin Mata Hudu Da Aka Karrama a Duniya | World | 0 | World | 0 |
An Baiwa Gwamnatin Kano Shawarar Dakatar Da Sarki Sanusi Lamido Sanusi | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Buhari Ya Yi Magana Da Mahaifiyar Leah Sharibu Karon Farko | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Boris Johnson: Ya Zamo Sabon Shugaban Jam'iyyar Mazan Jiya | World | 0 | Africa | 4 |
Manyan Malaman Islama Na Najeriya Sun Bayyana Goyon Baya Ga Yaki Da Polio | Health | 2 | World | 0 |
Ministan Harkokin Noman Najeriya Ya Koka Akan Ingancin Irin Shuka a Najeriya | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Simon Lalong Ya Yi Alkawarin Kawo Sauyi A Jihar Filato | Politics | 3 | Politics | 3 |
An Kafa Kotu Ta Musamman Da Za Ta Binciki Jami'an Soji 21 | Nigeria | 1 | World | 0 |
Karin Bayanin Kafa Dokar Hana Fita a Gombe | Nigeria | 1 | World | 0 |
Gwamnan Jihar Filato Ya Bayar Da Tabbacin Lashe Zaben Jihar | Politics | 3 | Politics | 3 |
Masanan Lafiya Sun Kiyaye Ranar Cutar Ciwon Hakarkari ta Duniya | Health | 2 | Health | 2 |
Hukumar DPR Ta Rufe Wasu Gidajen Mai Na Bugi | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
An Sake Jan Damarar Yaki Da Polio A Jihar Bauchi | Health | 2 | World | 0 |
An Rabama Sama da Mutane Miliyan Biyu Ragar Gidan Sauro a Jihar Naija | Health | 2 | World | 0 |
Dole A Ba Kananan Hukumomi Kudaden Su Kai Tsaye | Politics | 3 | World | 0 |
Shin Muhawarar 'Yan takara Na Yin Tasiri a Siyasar Najeriya? | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Shugaban Amurka Na Shirin Kiran Iyalan Sojojin da Aka Kashe a Nijar | World | 0 | Africa | 4 |
An Gudanar Da taron Tunkarar Sauyin Yanayi A Yamai, Nijer | Africa | 4 | World | 0 |
Kada Ku Yarda Ku Shiga Bangar Siyasa: Amina Titi Atiku Abubakar | Politics | 3 | Politics | 3 |
Wani Tsohon Maganin Maleriya Da Aka So Daina Amfani Da Shi Ya Sake Samun Farin Jini | Health | 2 | World | 0 |
Zamfara Na Samun Koma Baya A Sulhunta Da ‘Yan Bindiga | Nigeria | 1 | World | 0 |
An Ceto Bakin Haure 211 Daga Tekun Libya | Africa | 4 | World | 0 |
Matasan Arewa Sun Yi Tir Da Matakan Hukumomin Lagos Da Rivers | Nigeria | 1 | World | 0 |
Yan Keke Napepe Sun Fara Yajin Aikin Gama-gari A Jihar Adamawa | Nigeria | 1 | World | 0 |
Taliban Sun Hallaka Dakarun Afghanistan 40 | World | 0 | World | 0 |
Jami’an Tsaron Farin Kaya Na Tantance Sakon Sautin Leah Sharibu | Nigeria | 1 | World | 0 |
Kwararru sun bayyana damuwa game da sabon maganin yaki da cutar kanjamau | Health | 2 | Health | 2 |
An Tilasta Wa Mazauna Gabar Kogin Binuwai Barin Gidajen Su | Nigeria | 1 | World | 0 |
Malaman Makarantun Gaba Da Sakandare Sun Shiga Yajin Aiki A Jihar Naija | Nigeria | 1 | World | 0 |
Majalisar Dattijan Najeriya ta amince da dokar zabe | Politics | 3 | Africa | 4 |
Al'ummar Kasar Yigoslabiya Zasu Kada Kuri'ar Raba Gardama | World | 0 | World | 0 |
Shin Matsalar Da Kudin Lira Na Turkiyya Ke Fuskanta Za Ta Iya Shafar Naira? | World | 0 | World | 0 |
Daliban Jami'o'in Najeriya Sun Koka Kan Yajin Aikin Malamai | Nigeria | 1 | World | 0 |
Wasu 'Yan Gudun Hijira Sun Samu Taimako A Taraba | Nigeria | 1 | World | 0 |
Wasu Jiragen Ruwa Biyu Sun Kone A Kogin Oman | World | 0 | World | 0 |
Al'umar Mozambique Na Fuskantar Barazanar Matsananciyar Yunwa | Africa | 4 | Nigeria | 1 |
Sikari Ke Kawo Ciwon Zuciya, Ba Man Kitse Ba | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Yara Miliyan 230 Basu Taba Samun Rejistar Haihuwa Ba | Health | 2 | Health | 2 |
Fursunoni 40 Suka Halaka A Fadacefadacen Da Barke A Kasar Brazil | World | 0 | World | 0 |
Asusun yaki da kanjamau, zazzabin cizon sauro da tarin fuka ya sami tallafi | Health | 2 | Health | 2 |
Taron AU Ya Cimma Yarjejeniyar Cinikayya | Africa | 4 | Africa | 4 |
Abin Da Ya Sa Ezekwesili Ta Janye Daga Takarar Shugaban Kasa | Politics | 3 | Africa | 4 |
Sai An Hada Kai Za a Iya Tabbatar da Kawar da Polio | Health | 2 | World | 0 |
Indimi Ya Sake Ginawa ‘Yan Gudun Hijara Gidaje 100 | Nigeria | 1 | World | 0 |
Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon Tace ISIS Ce ta Kai Harin Jamhiriyar Nijar | World | 0 | Africa | 4 |
An Yi Watanni ba a Samu Bullar Polio a Jihar Borno Ba | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Bawumia: Matasan Ghana Kada Ku Bari 'Yan Siyasa Suyi Amfani Da Ku | Africa | 4 | Nigeria | 1 |
Ayyuka Sun Tsaya Cik A Kano Sanadiyar Yajin Aikin Ma’aikata | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Kungiyar Myetti Allah Tace Bata Shiga Harkokin Siyasar Najeriya | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Afghanistan: Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane Da Raunata Wasu | World | 0 | World | 0 |
Sarkin Kano Ya Yi Kira A Kwantar Da Hankali Yayin Jiran Kammala Zabuka | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
FBI Ta Bankado Wata Babbar Harkar Damfara Ta 'Yan Najeriya | World | 0 | Africa | 4 |
Amurka Ta Kama Wani Dan Leken Asirin China | World | 0 | Nigeria | 1 |
Rikicin Jukun/Tiv: Buhari Ya Nemi a Kai Zuciya Nesa | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Karyata Zargin Da Ake Masa | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Hukumar Zaben Nigeria, INEC, Na Bukatar Naira Biliyan 189 | Politics | 3 | Politics | 3 |
Maganin Kashe Kaifin Cutar SIDA Mai Suna Truvada Ya Nuna Alamun Yin Rigakafin kamuwa Da Cutar | Health | 2 | Health | 2 |
Har Yanzu Jihar Kano Ba Ta Da Mataimakin Gwamna | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Najeriya: Akwai Bukatar Tunawa Da Mata a Sabuwar Gwamnatin Buhari | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Wasu Kasashe 8 Na Duniya Zasu Fuskaci Matsalar Shigowa Amurka | World | 0 | World | 0 |
John Kerry Yayi Tur Da Matakin Da Trump Ya Dauka Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran. | World | 0 | World | 0 |
Kamaru Na Raba Dabbobi Don Yakar Boko Haram | Africa | 4 | Africa | 4 |
China Da Amurka Sun Kasa Cimma Yarjejeniyar Cinikayya | World | 0 | World | 0 |
Mutum 5 Sun Mutu a Sabuwar Zanga Zangar Sudan | Africa | 4 | World | 0 |
Yan Fashi Sun Kashe 'Yan Sanda 6 A Garin Akwanga A Nasarawa | Nigeria | 1 | World | 0 |
An Fayyace Ma Sabbin Ministocin Najeriya Ma'aikatunsu | Politics | 3 | World | 0 |
Karo Na Biyu Karamin Yaro Ya Mutu A Tsare Kan Iyakar Amurka | World | 0 | World | 0 |
Dan Asalin Liberia da Ya Zo Amurka Gudun Hijira Ya Zama Magajin Garin Helena a Jihar Montana, Amurka | World | 0 | World | 0 |
Ana sa ran mahaukaciyar guguwar teku ta Maria zata ratsa a Martinique da kuma Dominica | World | 0 | World | 0 |
Amurka Ta Kara Kudin Biza Ga 'Yan Najeriya | World | 0 | Nigeria | 1 |
Masu Kudi Sun Tallafa a Yaki Da Sauyin Yanayi a Yankin Sahel | Africa | 4 | World | 0 |
An Yi Gwanjon Motocin Kawa Na dan Shugaban Equatorial Guinea | Africa | 4 | Africa | 4 |
End of preview. Expand
in Dataset Viewer.
- Downloads last month
- 36