text
stringlengths 18
125
| clean_label
stringclasses 5
values | clean_label_id
int64 0
4
| noisy_label
stringclasses 5
values | noisy_label_id
int64 0
4
|
---|---|---|---|---|
Jami'an Tsaron Saudiyya Sun Kashe Wasu Mayaka 8 | World | 0 | World | 0 |
Matakin Kama Ali Tera Ya Janyo Muhawara a Nijer | Africa | 4 | Africa | 4 |
Ma'aikacin Gidan Gwamnatin Jihar Borno Ya Hallaka Kansa. | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
An Bukaci Kotu Ta Dakatar Da Rantsar Da Shugaba Buhari | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Ana Samin Ci Gaba a Fannin Kiwon Lafiya a Duniya | World | 0 | World | 0 |
Korea Ta Arewa Ta Sake Harba Makamai Masu Linzami | World | 0 | Africa | 4 |
Kamfanin Microsoft Ya Dauki Aniyar Yalwata Kasashen Afrika | World | 0 | Nigeria | 1 |
Kemi Adeosun Ta Fice Daga Najeriya - Rahotanni | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Kwararru Sun Gargadi Najeriya Kan Fadawa Kangin Bashi | Nigeria | 1 | World | 0 |
Masarautar Anka Ta Fito Da Wani Sabon Tsari Na Tattaro Hancin Rugagen Fulani | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Hare Haren Jiragen Sama Da Aka Kai A Saudiyya Sun Shafi Ayyukan Hakar Man Kasar | World | 0 | World | 0 |
Mahajjata: Saudiyya Ta Wajabta Nuna Shaidar Rigakafi | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Hukumar Taimaka wa Kasashe na Amurka USAID. | Health | 2 | World | 0 |
Yan Adawa Na Yunkurin Tsige Firai Ministan Jamhuriyyar Nijar | Africa | 4 | Africa | 4 |
Al'ummar IGDLAN Sun Bukaci Hukumomin Nijar Su Saka Harshensu Cikin Na Kasa | Africa | 4 | Africa | 4 |
An Gano Gawarwaki 14 Na 'Yan Afrika Masu Zuwa Turai A Tekun Tunisia | Africa | 4 | World | 0 |
Fiye da kananan yara dubu 100 suke mutuwa da cutar sikila | Health | 2 | Health | 2 |
Wani Maganin Ebola Da Aka Yi Gwaji Kan Dabbobi Ya Nuna Babbar Alamar Yin Aiki | Health | 2 | World | 0 |
Shugaban Likitocin Zimbabwe Ya Bayyana Bayan Da Ya Yi Batan-Dabo | Africa | 4 | Africa | 4 |
Da Alama Shugaban Amurka Donald Trump Zai Cire Kasar daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran | World | 0 | Africa | 4 |
Ina bukatar kulawa bayan haihuwa? Kashi Na Daya (chigabawa) | Health | 2 | World | 0 |
Rundunar Tsaro Ta Kaddamar Da Yaki Da Miyagun Ayyuka A Plato | Nigeria | 1 | World | 0 |
An Sami Maganin Hana Mata Zuban Jini Bayan Haihuwa | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Taron Koli Kan Dakile Yahudar Cutar HIV A Afrika | Health | 2 | Health | 2 |
Kowane Dan Najeriya Nada Hurumin Zama Inda Ya Keso | Nigeria | 1 | Africa | 4 |
Kisan Jamal Khashoggi Shiryayyen Abu Ne - Saudiyya | World | 0 | World | 0 |
Kasashen G20 Sun Amince a Sauya Tsarin Karbar Kudaden Haraji | World | 0 | World | 0 |
Hukumar Kiwon Lafiya Ta Duniya Ta Ce Shayar Da Nonon Uwa Shi Zai Ceci Rayukan Jarirai | Health | 2 | World | 0 |
Yadda Bishiya Ta Halaka Wata Mata a Mozambique | Africa | 4 | Africa | 4 |
Bakin Haure Sun Ce Su Na Fuskantar Ukuba A Libiya | Africa | 4 | World | 0 |
Likitoci a Nijar Sun Yi Gargadi Kan Zazzabin Cizon Sauro | Health | 2 | Africa | 4 |
Kotu Ta Hana INEC Kammala Tattara Sakamakon Zaben Jihar Bauchi | Politics | 3 | Politics | 3 |
Somaliya Za Ta Gayyaci Kamfanonin Hako Mai | Africa | 4 | Africa | 4 |
Guguwar Kenneth Ta Lalata Gidaje Sama Da Dubu Uku a Mozambique | Africa | 4 | World | 0 |
Jiragen Yakin Syria Sun Auna Jerin Gwanon Motocin Sojojin Turkiya A Syria | World | 0 | World | 0 |
Amurka Tace Babu Wani Farin Hula Da Aka Kashe A Harin | World | 0 | World | 0 |
Hukumar Zabe Ta INEC Tana Ci Gaba Da Tattara Sakamakon Zabe | Politics | 3 | Politics | 3 |
Yadda Masu Zabe A Karon Farko Suke Ji | Politics | 3 | World | 0 |
Saudi Arabia Ta Tabbatar Da Mutuwar Kashoogi | World | 0 | World | 0 |
Sudan Ta Kudu Ta Fara Sasanta Kasar Sudan | Africa | 4 | Africa | 4 |
A karon Farko ‘Yan Awaren Kamaru Sunyi Amfani Da Bam | Africa | 4 | Africa | 4 |
Matakan Maganin Ciwon Sankarau | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Aminu Tambuwal Ya Sauya Sheka Zuwa PDP | Politics | 3 | Politics | 3 |
Yawan Mutanen Da Suka Mutu a Harin Boko Haram Ya Kai 65 | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
An Samu Rudani Kan Ficewar Shekarau Daga PDP | Politics | 3 | Politics | 3 |
Ramadan: Kiristocin Nijar Sun Yi Wa Musulmi Fatan Alheri | Africa | 4 | Africa | 4 |
Canada Zata Taimaka Da dala Miliyan 18 Don Yakar Polio A Najeriya | Health | 2 | World | 0 |
Red Cross Ta Tura Masu Ceto Da Kayan Agaji Zuwa Mozambique | Africa | 4 | World | 0 |
Iran Ta Musanta Harbo Jirginta Mara Matuki Da Amurka Ta Yi | World | 0 | World | 0 |
Majalisar Zartaswar Najeriya ta Karbi Rahoton Kwamitin Yakar Cutar Shan Inna | Health | 2 | Health | 2 |
Trump na Shirin Sanar da Sabon Mataki a Kan Yarjejeniya Nukiliyar Iran | World | 0 | World | 0 |
Ruwan Sama Ya Rusa Gidaje Kimanin 118 A Jihar Borno | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Manoman Auduga Sun Samu Tallafi a Jihar Pilato | Nigeria | 1 | World | 0 |
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Ta Kulla Yarjejeniya Da Bankin Musulunci | Africa | 4 | Africa | 4 |
CAN Ta Tabbatar Da Kama Mabiyanta | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Yau Litinin ne ake sa ran mahaukaciyar guguwar na ta Irma zata rage karfi | World | 0 | World | 0 |
Dubban 'Yan Rasha Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Birnin Moscow | World | 0 | World | 0 |
Rasha Tace Ba A Kai Ga Musayar Ba-Amurken Nan Whelan Da Maria Ba | World | 0 | World | 0 |
Buhari Ya Bukaci Sabbin Ministoci Su Maida Hankali Kan Manufofi 4 | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Masu dauke da kwayar cutar HIV sun nemi a daina nuna masu wariya | Health | 2 | Health | 2 |
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai jagoranci kwamitin kula da rmata da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya | Health | 2 | Africa | 4 |
NASARAWA: Mutane Uku Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Ruwa | Nigeria | 1 | World | 0 |
Hukumar INEC a Jihar Nasarawa Ta Gargadi 'Yan Siyasa Gabanin Zabe | Politics | 3 | Politics | 3 |
Yan Ta'adda Sun Bad Da Kamanni Sun Kashe Sojojin Amurka | World | 0 | World | 0 |
Birtaniya: Majalisar Dokoki Ta Yi Watsi Da Kiran Sabon Zabe | World | 0 | World | 0 |
An Kama Mataimakin Gwamnan Kano, Kwamishina | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Majalisar Dokokin Najeriya Ta Hana Kayyade Shekaru A Daukar Aiki | Politics | 3 | Africa | 4 |
Shugaba Buhari Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Nigeria | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Jirgin Farko: Yan Najeriya 182 Sun Dawo Gida Daga Afrika Ta Kudu | Africa | 4 | Nigeria | 1 |
Ana Nuna Yatsa Tsakanin Alkalai Da Gwamnatin Nijar | Africa | 4 | Africa | 4 |
Amurka Ta Tabbatar Da Mutuwar Sojanta Na Hudu A Nijar Sakamkon Harin Kwanton Bauna. | World | 0 | Africa | 4 |
Gwamnatin Najeriya Na Daukar Matakan Dakile Karuwan Al'umma | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
An Kama Wani Mutum Da Harsasai 900 A Kan Iyakar Najeriya | Nigeria | 1 | World | 0 |
Mutanen Sudan Na Murnar Hambarar Da Gwamnatin Shugaba Omar Al-Bashir | Africa | 4 | Africa | 4 |
Mutuwar Khashoggi: Wani Hoton Bidiyo Ya Bayyana | World | 0 | Nigeria | 1 |
An Yi Garkuwa Da Mutane 15 A Jihar Taraba | Nigeria | 1 | World | 0 |
Muhawara Kan Makomar Shugabannin Majalisun Tarayyar Nigeria | Politics | 3 | Africa | 4 |
Bello Matawalle Na PDP Ya Zama Gwamman Jihar Zamfara | Politics | 3 | Politics | 3 |
Najeriya Ce Kasa Ta 3 Da Ta Fi Fuskantar Ayyukan Ta'addanci a Duniya | World | 0 | World | 0 |
A Najeriya Za'a Jarraba Maganin Gargajiya A Kan Ebola | Health | 2 | World | 0 |
Jami'an Tsaron Sudan Sun Kaiwa Masu Zanga-Zanga Hari | World | 0 | Nigeria | 1 |
Yawan Wadanda Cutar Kwalara Ta Kashe A Najeriya Ya Karu | Health | 2 | Health | 2 |
Kwararru A Harkokin Shari'a Na Ci Gaba Da Tsokaci Akan Kalaman Shugaba Buhari | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Wayar Da Kan Al'umma Kan Tazarar Haihuwa | Nigeria | 1 | World | 0 |
Mutanen Da Suka Mutu a Guguwar Idai Sun Haura 300 | Africa | 4 | World | 0 |
Sudan Na Bikin Samar Da Yarjejeniyar Siyasa a Kasar | Africa | 4 | World | 0 |
Ya Kamata Hausawa Da Fulani Su Yi Ma Kawunansu Fada Game Da Polio In Ji Shaihin Malami | Health | 2 | World | 0 |
Nigeriya Tana Kan Hanyar Shawo Kan Cutar Ciwon Shan Inna | Health | 2 | Health | 2 |
Amurka Zata Halarci Taron Kasuwani A Saudiya-Inji Sakatren Bitalmlin Amurka | World | 0 | World | 0 |
Daga Karshe An Ceto Bakin Hauren Nan Da Suka Makale A Teku | World | 0 | World | 0 |
Mahara Sun Kai Farmaki A Madagali | Nigeria | 1 | World | 0 |
Macedonia Ta Sanya Hannu Kan Neman Shiga NATO | World | 0 | World | 0 |
An Rufe Sashen 'Yan Sanda Dake Kula Da Zirga-Zirgar Ababen Hawa a Jihar Borno | Nigeria | 1 | World | 0 |
Malaman Addinai A Najeriya Sun Gudanar Da Addu'o'i Na Musamman | Nigeria | 1 | World | 0 |
Yaran Nigeriya Miliyan Sha Daya Suna Fama Da Rashin Abinci Mai Inganci | Health | 2 | World | 0 |
Sojojin Najeriya da Chadi Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram 124 | Africa | 4 | Nigeria | 1 |
Taron MDD: Shugaban Ghana Ya Yi Tir Da Rashin Adalci A Duniya | World | 0 | Africa | 4 |
Jam'iyyar APC A Jihar Nasarawa Na Kokarin Hada Kan 'Yan Jam'iyyar Biyo Bayan Zaben Fidda Gwani | Politics | 3 | Politics | 3 |
Zanga Zanga: An Sake Curewa a Hong Kong | World | 0 | World | 0 |
Likitoci Sun Fara Yajin Aiki a Nijar | Health | 2 | Africa | 4 |