sentence1
stringlengths
3
1.7k
sentence2
stringlengths
3
1.73k
lang
stringclasses
4 values
My first Nigerian movie. . . . For the past several years, I have come across a number of reports telling about how the country of Nigeria has a successful domestic film industry. While that fact definitely intrigued me, I was unable to find any Nigerian movies available for me to look at until I stumbled upon this one on Netflix. To be honest, I was expecting something pretty crudely made, and to a large degree this is true. While there are some pretty good composed shots and/or direction that indicate that at times some real effort was being made by the filmmakers, the movie has far more shortcomings. The cinematography is unimpressive, there's very little in the way of production values, and the acting by many of the performers is amateurish. Actually, I might have been able to forgive all that had the movie's biggest problem did not exist, that being that it's far too long (121 minutes in length) and far too slowly paced. This is a story that really needed to be cut down either at the script stage or when the footage was being edited. There is a twist towards the end that's a little interesting (despite my ability to somewhat predict it before it unfolded), but it's too little and too late to make it worth sitting through a story that's too long and too slow. Still, if you have heard of Nigerian cinema and are curious about experiencing a sample of it, I've just told you of one possible accessible choice.
Shirin Najeriya na na farko. . . . A shekaru dayawa da suka wuce, Na ga rahoto masu ɗan yawa suna magana gameda yanda ƙasar Najeriya takeda masana'antar shiri na gida mai nasara. Yayin da wannan gaskiyar tabbas ya ja hankalina, Na kasa samun wani shirin Najeriya wanda akwai don ni na kalla har sai da nayi tuntuɓe akan wannan a Netflix. Gaskiya, Nayi tsammanin wani abu da akayi da ɗan rashin ƙwarewa, kuma a babban mataki wannan gaskiya ne. Yayinda akwai wasu ɗauka da aka haɗa masu ɗan kyau da/ ko bada umarni da ya nuna cewa wani lokacin anyi wasu ƙoƙari na gaskiya daga masu yin shiri, shirin yanada gazawa dayawa. Cinematogography ɗin ba mai burgewa bane, akwai ƙaranci sosai a yanayin darajar samarwa, kuma wasan kwaikwayo daga yawancin masu yi akwai rashin ƙwarewa. Haƙiƙa, Da zan iya yafe wa duka da ya saka babban matsalan shirin bai wanzu ba, cewa kasancewar haka yayi tsayi dayawa (mintuna 121 a tsayi) kuma tafiyan yayi jinkiri dayawa.Wannan labari ne da ake buƙata dagaske a yanke ko a matakin rubutu ko lokacin da ake gyaran ɓangaren bidiyon. Akwai ruɗani zuwa ƙarshen da yayi ban sha'awa kaɗan (dukda iko na ɗan iya hasashenshi kafin ya bayyana), amma yayi kaɗan dayawa kuma yayi tsayi da zai saka shi cancantan zama har ƙarshen labarin da yayi tsayi dayawa kuma jinkiri dayawa. Har yanzu, Idan ka taɓa ji akan siniman Najeriya kuma kun kasance masu son sani gameda samun masaniya akan samfurin shi. Na faɗa muku akan ɗayan zaɓin inda zaka samu mai yiwuwa.
en400-ha
Unfortunately, we can't bear cowboy pistols, space guns, cut & sow costumes, annoyingly talentless filming and unnecessary long form remembrance ceremonies for already shown footage all buttered up with ridiculously unintelligent revelations of supposed-to-be shockers that were apparent from the beginning.
Da rashin sa'a, baza mu jure bindigan cowboy ba, bindigar sarari, kayan yankawa & ɗinkewa, shirya shiri na rashin baiwa mai ban haushi da tsayin da ba'a buƙata ya haɗa bukukuwan tunatarwa na ɗaukan da aka riga aka nuna duka an burge da shirmamman bayyanar da sirri na rashin ilimi da masu girgizarwa da ya kamata su zama wanda suka kasance na zahiri daga farkon.
en400-ha
Unfortunately, the film is often stately and sluggish with some very daytime-soapy moments of emotional revelation.
cikin rashin sa'a, shirin often stately da sluggish tare da wasu lokutan soapy na rana na revelation na motsin zuciya.
en400-ha
The movie wasn't great, a bit of overreaching of the actors (maybe over-directed?) but the context was great.
Shirin baiyi kyau ba, ɗan kaɗan ɗin overreaching ɗ in jaruman (ta yiwu an zuzuta bada umarni?) amma mahanga yayi kyau.
en400-ha
Once Upon A Night' is a dud.
Once Upon A Night' kuskure ne.
en400-ha
As it is, you get no sense of place or character because too much has to be glossed over to fit it all in.
Kamar yanda yake, bakada tunanin guri da 'yan wasa saboda ya kamata yayi sheƙi akan abubuwa dayawa don ya dace a ciki duka.
en400-ha
This movie is too boring for cinema.
Wannan shirin yayi gundira ma sinima.
en400-ha
bad
marar kyau
en400-ha
We call it a kidnap- Held hostage for fifty odd minutes, we were forced on an excursion of the resort grounds, Not recommended.
Mun ƙira shi satan mutane- garkuwa da mutane na 'yan mintuna hamsin, an tursasa mana a wani balaguru na guraren shaƙatawa, Ban bada shawarar shi ba.
en400-ha
This lion didn't have much of a roar. Did someone send their failed Netflix pilot script to Nigeria like it was the losing Super Bowl team's t-shirt?
Wannan zakin bashida yawan kuka. Shin wani ya turo labarin su daya gaza na matuƙin Netflix zuwa Najeriya kamar shine mai rasa rigar ƙungiyar Super Bowl?
en400-ha
Forceful story-telling and embarrassingly bad acting are the hallmarks of this shabby pretender - Might sound weird but; this flick is like a counterfeit of 'Isoken'.
Bada labari na tursasawa da wasan kwaikwayo marar kyau na jin kunya sune nau'in wannan yamutsatstsen mai wayencewa - Zai iya zama wani iri amma; wannan bugun yayi kamar jabun 'Isoken'.
en400-ha
Dumb movie. . This movie is a joke.
Shiri marar ma'ana. . Wannan shiri wasa ne.
en400-ha
Diabolically bad!. . This is realistically the worst movie I've ever seen in my life!
Rashin kyau diabolically. . Wannan shine shiri mafi muni da gaske da na taɓa gani a cikin rayuwata!
en400-ha
Action sequences weren't bad and its heart was in the right place, but quite painful to watch in places.
Jeren aikin bai yi muni ba kuma zuciyar shi a inda ya dace, amma ya ɗanyi ciwo don kallo a gurare.
en400-ha
Though the cinematography looks professional, don't let this film fool you. It's a disaster.
Duk da cinematogography ɗin yayi ƙwararre, kar ka bari wannan shirin ya ɗauki hankalin ka. Annoba ne
en400-ha
No head, no tail, bad script, absolute waste of time and expensive rubbish. Movie was such a pain to watch. I highly do not recommend.
Babu farko, babu ƙarshe, labari marar kyau, matuƙar ɓata lokaci kuma shirme mai tsada. Shiri ya kasance ciwo don kallo. Ban bada shawarar shi ba kwata kwata.
en400-ha
their star quality is lacking in this movie
akwai rashin ingancin tauraron su a cikin wannan shirin
en400-ha
lolz
Abin dariya
en400-ha
Verdict: Not recommended. 'Charmed' is not charming.
Hukunci: Ban bada shawarar shi ba. ' Charmed' ba mai burgewa ba.
en400-ha
So disapppointed.. . Some acting moments from main actors (king and Amina), but the supporting actor (Maladi), hard to tell if he is comic relief because his role should be serious.
Na ji kunya sosai.. . Wasu lokutan wasan kwaikwayo daga manyan jarumai (sarki da Amina), amma jarumi mai taimako (Maladi), zaiyi wahalan ganewa idan shi na bada dariya ne saboda ya kamata rawar da ya taka ya zama muhimmi.
en400-ha
Rubbish! Not recommended for anybody. Not even children. Very irritating movie.
Shirme! Ban bada shawarar shi ma kowa ba. Ko yara. Shiri mai matuƙar ban haushi.
en400-ha
Hands down one of the worst movies I’ve ever seen
Hannu ƙasa ɗaya daga cikin mafi munin shirye-shirye da na taɓa gani
en400-ha
Worst remake. . There was poor directing at the beginning during Ahannas flashbacks when he witnessed a man being set ablaze.
Sake gyara mafi muni. . Akwai bada umarni mai muni a farkon lokacin tuna baya na Ahanna da ya ga mutum an saka mai wuta.
en400-ha
Rubbish. . . . One more piece of garbage from NETFLIX. Period !!
Shirme. . . . Wani ƙarin yankin shirme daga NETFLIX. Kawai !!
en400-ha
Extremely flawed
An tsananta matsaloli
en400-ha
I skimmed this. no way i’m watching the whole thing
Na tsame wannan. Ba yanda za'ayi na kalla gaba ɗaya abin
en400-ha
you will regret wasting your time watching this movie
zaka yi da nasanin ɓata lokacin ka kana kallon wannan shirin
en400-ha
Poor
Muni
en400-ha
Excessively basic.
Na asali matuƙa.
en400-ha
The Millions' is essentially a shameless wholesale theft of 'Ocean's film series' scripts; we were not impressed.
The millions' da muhimmanci satan sari ne na rashin kunya na labarin 'Ocean's film series'; ba'a burge mu ba.
en400-ha
Gbarada' is a typical Idumota "Yoruba film" with all the craziness that come with that sub-section of Nollywood.
Gbarada' nau'in Idumota ne "Shirin Yarbawa" tare da duka rashin hankalin da yazo da wani yankin Nollywood.
en400-ha
Holy one of Israel!. . What did Genevieve think she just did? A movie? This is corruption in the highest. The writers are quack.
Ɗayan Israel mai tsarki!. . Me Genevieve take tunanin ta yi yanzu? Shiri? Wannan rashawa ne a mafi girma. Marubutan ba ƙwararru bane.
en400-ha
the worst movie production ever
Mafi munin shiryawa har abada
en400-ha
Just Crap
Shirme kawai
en400-ha
Special Jollof' is yet another cold turkey from Nollywood in Diaspora. And as usual; it is highlighted by a yéyé story and a plethora of half hearted acting performances. There's nothing to see here. It's a total waste of money and time.
Special Jollof' tukunna wani na ba zato ba tsammani ne daga Nollywood a ƙasashen waje. Kuma kamar yanda aka saba; An nuna muhimmancin shi daga shirmamman labari da fiye da yanda ake buƙata na rashin zuciya na aikin wasan kwaikwayo. Babu komi na gani a nan. Gaba ɗaya ɓata kuɗi ne da lokaci.
en400-ha
I can confidently say that Luna taking a shit is a way more engaging story than chief daddy 2.
Zan iya faɗa da ƙarfin gwiwa cewa Luna tana ɗaukan shirme ya ɗan fi labarin jiɓinta akan chief daddy 2.
en400-ha
i did not realise how many plane crashes there were in nigeria, and this film came out five days
Ban gano nawa ne adadin faɗuwan jirgi da akwai a Najeriya ba, kuma wannan shirin ya fito kwana biyar
en400-ha
This Movie Would Have Done Better If Funded More ,
Wannan shirin da za'ayi shi da dama-dama idan an ƙara saka kuɗi
en400-ha
With no modulating direction and no subtlety, this is a long, hard slog that will best be appreciated by friends and family of those in the cast and crew
Ba tareda sarrafa mafuskanta ba kuma babu daidaituwa, wannan yayi tsayi, aiki tuƙuru mai wahala da zai samu yabo da kyau daga abokai da iyalin waɗanda suke cikin 'yan wasa da ma'aikatan
en400-ha
Not worth your time
Bai cancanci lokacinku ba
en400-ha
Utter rubbish. . It's very rare that I give up on a film, I couldn't finish this, gave up after 30mins. Don't waste your time.
Tsabagen shirme. . Ba kasafai nake saduda akan shiri ba, Ban iya gama wannan ba, na saduda bayan minti 30. Kar ku ɓata lokacin ku.
en400-ha
ultimately dampening the film overall for what could have been an even stronger, hard-hitting and poignant emotional roller coaster.
a ƙarshe ya dusashe shirin da ya kamata ace ya bunƙasa, gam da katar sannan shiri mai bayar da tausayi.
en400-ha
Unfortunately lack of attention to detail didn't stop with the aforementioned examples.
Cikin rashin sa'a ya rasa maida hankali don ƙarin bayani bai tsaya da misalai da aka ambata a baya.
en400-ha
The Wait is full of stars, but it does not shine bright. It is like tasting a glass of wine that has not fully developed, perhaps, made with unripe grapes.
Jiran cike yake da taurari, amma bai yi haska da haske ba. Ya kasance kamar ɗanɗana kofin ruwan inibi ne da bai bunƙasa gaba ɗaya ba, ta yuwu an yi da ɗanyen inbi.
en400-ha
This movie is so cheesy.
Wannan shiri yayi kyau.
en400-ha
this is an extremely boring and terrible film
Wannan shiri ne mai tsananin gundira kuma marar kyau
en400-ha
Hallmarked by nonsense, 'The Culprit' is complete and utter rubbish!
Nau'i daga rashin hankali, 'The Culprit' cikakke ne da tsabagen shirme!
en400-ha
Had to watch it for academic purposes.
Dole na kalle shi don anfanin karatu.
en400-ha
Way too slow. What a waste of time.
Yayi jinkiri dayawa. Wani irin ɓata lokaci.
en400-ha
Booorrring.
Guuundira.
en400-ha
That movie is such a bad egg to Nollywood.
Shirin wani irin abu marar kyau ne ga Nollywood.
en400-ha
I caught the Nollywood bug while watching Rattlesnake.
Naji sha'awan Nollywood da nake kallon Rattlesnake.
en400-ha
With all its ridiculous comical exaggerations and acting performances that fluctuate between over-acting and bad-acting.
Tare da duka shirmen abin dariyan shi da aka zuzuta da aikin wasan kwaikwayon da yake kai kawo tsakanin kambama wasan kwaikwayo da wasan kwaikwayo marar kyau.
en400-ha
The production is all over the place, and most characters are not fully developed.
Shiryawan yana ko ina a gurin, kuma yawancin 'yan wasan basuyi cikakken bunƙasa ba.
en400-ha
waste of time and resources
ɓata lokaci da kayan amfani
en400-ha
You will hate it
Zaka tsane shi
en400-ha
Beautiful storyline BUT It was a waste of precious 2hrs
Layin labari mai kyau AMMA ɓata awa 2 ne mai muhimmanci
en400-ha
Try as hard as they may; 'Your Excellency' proved extensively impotent, failing to deliver on its campaign promises.
Yi ƙoƙari da duk wuyan da zasu yi, 'Your Excellency' ya tabbatar da rashin ƙarfi sosai, sun gaza bayarwa a alƙawarin kamfe ɗinshi.
en400-ha
Absolute Garbage. . Not even worth being filmed. Actors are weak, script was written by a 12 year old. Poor sound quality.
Absolute shara. . Bai cancanci ko ɗauka ba. Jaruman sunyi rauni, labarin ɗan shekara 12 ne ya rubuta. Ingancin sauti baiyi ba.
en400-ha
Taking a scenic, soap-opera route through the Nigerian civil war of the 1960s turns out to be a navigational error from which this lavishly appointed production can never fully recover.
Daukan wasan kwaikwayo, hanyar soap-opera ta cikin yaƙin basasan Najeriya na shekarun 1960 ya zamanto kuskuren kewayawa daga wanda wannan gagarumin zaɓi na shiryawa bazai taɓa dawowa yanda yake ba gaba ɗaya.
en400-ha
However, this failed to be anything other than boring. It had no logical flow
Dukda haka,wannan ya kasa zama komi banda gundura. Bashida gudanar ma'ana
en400-ha
Very bad acting, but the movie is still entertaining.
kwaikwayon yayi matuƙar rashin kyau, amman dukda haka shirin mai nishaɗantarwa ne.
en400-ha
This was a No, No! Really bad performances from the main cast.
Wannan a'a ne,No! Aiki marar kyau dagaske daga manyan jerin 'yan wasa
en400-ha
Entertaining despite being flawed
Mai nishaɗantarwa dukda yanada aibi.
en400-ha
This movie feels like a mish mash of under-developed ideas with a half hearted romance thrown in.
Wannan shiri yayi kamar mish mash ɗin ra'ayi wanda bai bunƙasa ba da soyayyar rashin zuciya da aka tura ciki.
en400-ha
The movie script cannot pass for a high school amateur production.
Rubutun shirin bazai iya wucewa don samarwar rashin ƙwarewan
en400-ha
I dislike this movie so much
Banason wannan shirin sosai
en400-ha
The acting was SO bad and the writing was even worse.
Kwaikwayon yayi matuƙar rashin kyau kuma rubutun ma yafi rashin kyau.
en400-ha
The acting is at best wooden, the dialogue almost staccato, as if the actors are constantly being prompted with their lines.
Wasan kwaikwayon yana a mafi kyau wooden, tattaunawan kusan bashida tsari, kamar jaruman a koda yaushe sun kasance suna hanzari da abinda zasu faɗa.
en400-ha
Everything about this movie speaks low budget
Komai game da wannan shirin yana maganar ƙanƙanin kasafin kuɗi.
en400-ha
Dig to stole your time!
Tona don sace lokacin ka.
en400-ha
What a Mess
wannan matsala
en400-ha
Only in broad Nollywood comedy mode does it feel truly convincing.
A faffaɗan yanayin shirin ban dariyan Nollywood ne kawai zakaji gamsuwa na gaskiya.
en400-ha
Charmed' is not charming. No how!
Abin birgewa' ba birgewa bane. Babu yaya!
en400-ha
Horrible. . The show lingers on and on seeming to go no where at times.
Marar kyau. . wasan yata ci gaba kamar bazai je ko ina bawasu lokutan.
en400-ha
The fact that it's a musical makes it absolutely TERRIBLE.
Tabbacin cewa na sauti ne yasa shi matsanancin muni.
en400-ha
Utter fiction. The acting is awful and the story unbelievable.
Furta almara. wasan yayi muni kuma labarin ba abin yarda bane.
en400-ha
LMAO
LMAO
en400-ha
A sore disappointment, 'Levi' is drama without purpose.
bada kunya mai zafi. 'Levi' wasan kwaikwayo ne marar manufa.
en400-ha
The film is remarkable for its lack of self-pity, but it makes the experience of "Farming" a merciless one for the audience too.
Shirin na musamman ne na rashin tausayin kai na shi, amman ya sa masaniyan "Farming" na rashin mutunci ma 'yan kallon ma.
en400-ha
I am convinced it would have fared better as a 10 to 30 minute short movie to test the waters.
Na gamsu cewa zaiyi dama dama kamar na minti 10 zuwa 30 gajeren shiri don yanke hukunci akan mutane.
en400-ha
drama without purpose.
wasan kwaikwayo marar manufa.
en400-ha
Well intentioned but amateurish attempt to move the viewer.
Niyya mai kyau amman yunƙurin rashi ƙwarewa don motsa mai kallo.
en400-ha
Imagine trying to make indomie without spice. . This movie is soo bad that 5 minutes to the end you're still wondering what's going o.
Yi tunanin ƙoƙarin dafa indomie babu kayan ƙamshi. . wannan shiri bashida kyau sosai da minti biyar zuwa ƙarshe zaka ta mamakin menene yake faruwa.
en400-ha
The screenplay is ridiculous
Labarin shirin shirme ne.
en400-ha
They just sewed together different jokes, memes and videos of little known comics that have gone viral on Nigerian social media, called it their own movie and brought it to cinema. If you are Big on social media, you will have seen many of them, many times before. And you are not likely to find them to be very funny here as the producers even fail to excel at plagiarism, leaving 'Social Media 101' plagued by bottom of the barrel acting, very boring dialogue and particularly horrible scene lighting. This is all round ridiculous!
Sun kawai haɗa wasanni dayawa tare, memes da bidiyon shirin ban dariya kaɗan da aka sani da sukayi suna shafukan sada zumunci na Najeriya, Ƙirashi da shirin kuma suka kawo shi sinima. Idan kai babba ne a shafukan sada zumunci, da zaka ga dayawan su, lokuta dayawa a baya. Kuma ba lallai ka same su da ban dariya sosai ba a nan a matsayin masu samarwa har sun faɗi don ƙwarewa a satar fasaha, barin 'Shafukan sada zumunci 101' aka lalata da wasan kwaikwayon mai mafi ƙarancin yanayi, tattaunawa mai gundura sosai da musamman hasken guraren mai muni. Wannan gaba ɗaya shirme ne.
en400-ha
This movie is ugly. "Ugly" must be the word.
Wannan shiri mummuna ne." mummuna" dole ta zama kalmar.
en400-ha
Another Nigerian Movie With Lot of Hype but Very Empty.. . I won't recommend this to anyone.
Wani shirin Najeriya mai ƙaurin suna sosai amman matuƙar fanko.. . Bazan bada shawarar shi ma kowa ba.
en400-ha
It's not really that bad - but the script and directing suffers overall.
Baiyi rashin kyau sosai ba- amman rubutun da bada umarnin sun sha wahala gabaɗaya.
en400-ha
The movie’s opening is jarring. There is no backstory for Laila’s appearance
Buɗewan shirin yanada ban tsoro. Babu labarin baya na fitowar laila.
en400-ha
Very poor story telling... and a massive rewrite of history for the sake of the movies plot.
Bada labari a talauce... kuma ƙaton sake rubutun tarihi don labarin shirin.
en400-ha
Retarded. Gratuitous. And senseless.
jinkirta. rashin amfani. kuma rashin hankali.
en400-ha
Not a great movie
Ba babban shiri ba.
en400-ha
This movie was an eyesore
Wannan shirin yayi muni.
en400-ha
it tells a piecemeal story one could swear was hurriedly written by a primary school pupil for last year's Cultural Day drama presentation
Ya bada labari mataki-mataki wani zai iya rantsewa an rubuta da sauri daga ɗalibin firamare don gabatarwan wasan kwaikwayon al'ada na waccan shekarar.
en400-ha
If you value your time, work hard to dodge this at a premium.
Idan kana darajta lokacinka, kayi aiki tuƙuru don tserema wannan a kan ƙari.
en400-ha
Can a movie be bad, but important?
Shiri zai iya zama marar kyau, amman mai amfani?
en400-ha
If I were a film prof trying to get away with torturing my students, I truly cannot think of a better fit for a required screening.
idan da ni shiri ne prof yana ƙoƙarin tafiya da wahalar da ɗalibaina, Gaskiya bazan taɓa tunanin dacewa mafi kyau na tacewa da ake buƙata.
en400-ha
Too long, bad acting, too much irrelevance
Tsayin yayi yawa, kwaikwayo marar kyau, yawan rashin dacewa.
en400-ha
. Forceful story-telling and embarrassingly bad acting are the hallmarks of this shabby pretender.
. Tilasta bada labari kuma kwaikwayo mai ban kunya ne alamomin wannan yamutsatstsen mai wayencewa.
en400-ha